MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADEMY makaranta ce da ta yaye dalibai a fannonin ilimi daban daban har da na zamani, makaranta ce da ke bada karatu tare da tarbiyya shiryawa ta yi suna wurin ladabbatar da Dalibai akan tafarkin na daidai da shiryarwa