Markaz ba wai iya makaranta ce ba, a'a Duniyar ilimi ce da ke shiga ko wane saqo da bangare na ilimi da rayuwa, shiyasa muke da fannonin karatu daban daban-daban, tsarin karatuttuka iri iri, da kuma ayyukan kwarai daban daban. Kama da Masallacin Juma'a na MARKAZ, babban asibitin MARKAZ , Jam'ia ta MARKAZ. Dss