Burin mu:

Wannan ba iya kadai makaranta ce da ke koyarwa ba, sai dai wuri ne da ke koyarwa, Ilimantarwa, Wa'azantarwa da bada tarbiyya da É—abi'u na kwarai bisa Tafarkin Alqur'ani da Sunnah bisa fahimtar magabata na kwarai, kuma makaranta ce da ta fi baiwa Aqida muhimmancin gaske.

Apply for Admission

See Admission Steps Apply Now