Bada Tarbiyya da horar wa akan dabi'un kwarai suna cikin manya manyan abubuwan da Markaz ta sa a gaba kuma take alfaharin tabbatar da su ga dukkan É—aluban ta. Dole ne Kowane dalibi ya kasance mai tarbiyya ta islamiyya bisa koyi da riko da dabi'un Annabi Sallallahu alaihi Wasallam.