Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu, muna sanar da jama'a cewa registration din mu na shekarar 2024 - 2025 ya fara..
Ana iya kammala cike form din kai tsaye ta shafin mu dake:mrja.schoolsfocus.netMungode!