News Read

TA'AZIYYA
TA'AZIYYA
TA'AZIYYA

MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADAMY

A Madadin Markaz Riyadhil Jannah da dukkan idarah da dalubai da membobin ta daga ko ina, muna miƙa saqon ta'aziyya ga Babban Malamin Mu, Jagora, da iyalan sa, da yan uwa sa, da iyayen sa baki daya, Ta'aziya bisa rashin Kakar Sa da ya yi.
Muna Rokon Allah Madaukaki Ya Gafarta mana kurakuren ta, ya yafe mata laifukanta, ya sa ta a Aljannah Madaukakiya. Amin
Allah Ya Ji Qan dukkan matattun mu Yayi musu rahama. Ya bawa iyalan su hakuri da ladan rashin.
Idarah Markaz Riyadhil Jannah Academy
14/07/2025.

Share

Comments

Apply for Admission

See Admission Steps Apply Now