Assalamu Alaikum. Ya ku Dalibai, Iyaye, da Maziyarta wannan kafa Masu Girma, Ina farin cikin maraba da ku zuwa Markaz Riyadhil Jannah. A matsayina na jagoran wannan cibiya mai girma, ina farin cikin jagorantar al'umma masu kishin ilimi da haziƙai, masu son koyo. Manufarmu a nan ba don ba da ilimi ba ce kawai, amma don zaburar da dalubai da samar da ƙirƙira, haɓaka ɗabi'a, da raya shugabannin gobe.
Daliban mu suna cikin ƙwararrun ɗalibai a tarihi, wajen karatu da hazaƙa a kowane fannin ilimi.
Bada Tarbiyya da horar wa akan dabi'un kwarai suna cikin manya manyan abubuwan da Markaz ta sa a gaba kuma take alfaharin tabbatar da su ga dukkan ɗaluban ta. Dole ne Kowane dalibi ya kasance mai... more
Kwararrun malamai masu himma da jajircewa wurin karantarwa da kuma jajircewa wajen ganin kowane dalibi ya sami abinda ya kamata na ilimi tare da shi.
MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADAMY FANNIN ARABIYYA Manzon Allah tsira da amincin Al...
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu, muna sanar da jama'a cewa registra...